Al A'RAF Tafsir (v117-end) 3 [免费版]

软件介绍

Assalamu alaikum,
Alhamdulillah alladhi bi ni'imatiHi tatimmussalihaat,
A yau na kammala shigowa da tafsirin alkur'ani mai girma (bakarah zuwa nasi) cikin wannan gida. Wannan itace manhajja ta karshe.
Cikin wanna manhajja zaku saurari karashen karatun surah Al A'raf tare da sheikh Jafar Mahmud Adam. hAKA ZALIKA ZAKU IYA KARANTA FASSARAR SURATUL AARAF DIN CIKIN WANNAN
MANHAJJA.
Allah ya daukaka musulunci da musulmai baki daya.
Kada a manta ayi sharing na wadannan manhajjoji.
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

历史版本

Free Download 二维码下载
  • 软件名称: Al A'RAF Tafsir (v117-end)
  • 软件分类: 音乐音频
  • APK名称: com.andromo.dev391844.app584898
  • 最新版本: 3
  • 支持ROM: 4.1及更高版本
  • 软件大小 : 75.69 MB
  • 更新日期: 2020-05-04