Sheikh Isah Fantami Lectures 2.2 [免费版]

软件介绍

Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan application yana dauke da wasu manyan karatuttukan baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada
addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. sheikh ali isah fantami na daya daga cikin manyan malaman
ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan
kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
Sannan za a iya samun karatuttukan wasu malam kamar malam jafar mahmud adam , sheikh albani zaria, sheikh kabir gombe sheikh aminu ibrahim daurawa da dai sauransu .
Don Allah idan har kaji dadin wannan application to ka taimaka kayi rating din sa domin ya samu ya je sama domin masu neman karatu da kuma lectures na Sheikh Ali Isah
Fantami audio mp3 su sameshi cikin sauki.

历史版本

Free Download 二维码下载
  • 软件名称: Sheikh Isah Fantami Lectures
  • 软件分类: 音乐音频
  • APK名称: com.andromo.dev653890.app648197
  • 最新版本: 2.2
  • 支持ROM: 4.1及更高版本
  • 软件大小 : 45.6 MB
  • 更新日期: 2020-08-12